Connect with us

Featured

Kotu ta kori karar da Nnamdi Kanu ya shigar kan zargin take masa hakki

Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta kori karar da jagoran kungiyar ‘yan aware ta IPOB, Nnamdi Kanu ya shigar yana neman gwamnatin tarayya da hukumar DSS su biya shi Naira Biliyan 10 kan zargin take masa hakki.

Mai shari’a, James Omotosho a hukuncin da ya yanke a yau Litinin ya bayyana cewa Kanu ya gaza gabatar da sahihiyar hujja da zata goyi bayan ikirarin da yake na take masa hakki.

Ya ce babu hujja kan ikirarin cewa an hana shi ganawa da Lauyansa.

Jagoran kungiyar haramtacciyar kungiyar ta IPOB ya kai karar gwamnatin Najeriya da Antoni janar da hukumar tsaron farin kaya kara ta hannun lauyansa, Aloy Ejimakor.

Sai dai a kariyar da lauyoyin wadanda ake kara suka yi sun bayyana cewa an baiwa Kanu damar ganawa da lauyoyinsa dama iyalansa.

Haka kuma lauyan ya musanta cewa hukumar DSS ta kwace takardu ko wani abu da Lauyan Kanu ya kawo masa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet