Connect with us

Featured

Yanzu-Yanzu: Hatsarin Mota Ya Sake Yin Ajalin Mutane 25 A Kano

Mutane 25 sun rasu yayin da 53 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a Gadar sama ta Dangwauro a titin Kano zuwa Zaria.

Kwamandan hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jihar Kano, Ibrahim Abdullahi ne ya tabbatar da hakan a sanarwar da ya fitar ga manema labarai a safiyar yau Litinin.

Abdullahi ya ce hatsarin ya faru ne da babbar motar Tirela IVECo mai lambar XA 311 ZB.

“Mun samu kira da misalin karfe 3:15 na dare a ranar 1 ga watan Yuli, daga nan muka tura jami’anmu zuwa wurin da lamarin ya faru don aikin ceto da misalin karfe 3:30”, inji shi.

Ya ce lamarin ya faru ne sakamakon gudun wuce sa’a da makare mota tare da kaya wanda hakan ya sa motar ta rasa sarrafuwa.

Sannan ya ce bayan kai wadanda lamarin ya shafa asibiti, likitoci sun tabbatar da mutuwar mutane 25.

Idan za a iya tunawa dai a ranar Juma’a ma irin hakan ta faru a karamar hukumar Kura inda masallata 18 suka rasa ransu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet