Connect with us

Featured

Hukumar tace fina-finai ta Kano ta nemi NBC ta dakatar da kafafen yada labarai daga karanta litattafan da basu da lasisi

Shugaban hukumar tace fina finai na jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya yi kira da hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC da ta taimaka wajen hana kafafen yada labarai amfani da litattafai da fina finan da basu da lasisi a jihar Kano.

Ya yi bayani kan rawar da hukumar za ta taka wajen dorewar dabi’u na kwarai a kafafen yada labarai.

Bayanin hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun jami’in yada labarai na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman.

Acewar sanarwar, El-Mustapha ya bayyana hakan ne a yayin ziyarar da ya kaiwa hukumar NBC domin karfafa alaka tsakanin hukumomin guda 2.

El-Mustapha ya bayyana alfanun hadin kai wajen tabbatar da abin dokoki da kuma tabbatar da dabi’un kwarai cikin al’umma.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet