Connect with us

Featured

Yanzu-Yanzu: Kundin Tsarin Mulkin Najeriya Bai Ba wa Sarkin Musulmi Ikon Nada Hakimai Ba – Gwamnatin Sokoto

Gwamnatin jihar Sokoto ta ce a kundin tsarin mulkin Najeriya, Mai Alfarma Sarkin Musulmai bashi da ikon nada kowa a kowanne irin mukami.

Da yake jawabi a yayin taron jin ra’ayin al’umma kan dokar masarautu ta 2008, kwamishinan shari’a na jihar Sokoto, Barrister Nasiru Binji ya ce dokar masarautu da ake da ita a jihar ta ci karo da kundin tsarin mulkin Najeriya.

Ya ce sashi na 76(2) na dokar ya ci karo da sashi na 5(2) na kundin tsarin mulkin Najeriya.

“Sashi na 5(2) na kundin tsarin mulki ya bayyana karara, ikon nadawa na hannun Gwamna kai tsaye ko ra hanyar mataimakinsa ko jami’in Gwamnati da aka dorawa alhakin hakan.

“Don haka babu wani iko da aka baiwa Sarkin Musulmai na tin nadi”, inji kwamishinan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet