Connect with us

Featured

Rikicin Masarautar Kano: Kotu ta dakatar da lauyoyi daga tattaunawa da ‘yan jarida

Babbar kotun jihar Kano ta dakatar da lauyoyi daga tattaunawa da ‘yan jarida a shari’ar rikicin masarautar Kano dake gudana.

Mai shari’a, Justice Amina Adamu Aliyu ce ta bada umarnin yayin zaman kotun na yau.

“Ina bada umarni ga lauyoyi da kada su tattauna da ‘yan jarida kafin da bayan hukuncin da zan yi kan bukatar dakatar da sauraron karar har zuwa yanke hukuncin kotun daukaka kara”.

Masu kara a shari’ar dai su ne: Antoni janar na jihar Kano da shugaban majalisar dokoki ta hanyar lauyansu, Barista Ibrahim Isah-Wangida.

Masu karar na neman kotun ta dakatar da Aminu Ado Bayero da sauran Sarakun da aka cire daga ayyana kansu a matsayin Sarakuna.

Kotun dai ta tafi hutun awanni domin yanke hukunci kan bukatar dakatar da shari’ar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet