Connect with us

Featured

Gwamnatin Kano za ta shirya taro kan farfado da fannin ilimi a jihar

Gwamnatin jihar Kano da tallafin ofishin raya kasahe rainon Ingila dake Najeriya da hadin gwiwa da kungiyar dattawan Arewa zasu shirya taron farfado da fannin ilimi a ranar 10 da 11 ga watan Yuli na wannan shekarar.

Bayanin hakan na dauke ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai baiwa Gwamnan Kano shawara a fannin ilimi, Alhaji Tajudeen Gambo wacce aka rabawa manema labarai.

Taron wanda aka yiwa take da “Sake inganta ilimi a Kano: ta hanyar amfani da nagartacciyar janya” zai mayar da hankali kan magance manyan matsalolin da ake fuskanta a fanni ilimi a jihar.

Acewar sanarwar, taron zai fito da hanyar magance kalubalen da ake fuskanta wajen samar da ilimi mai inganci da kuma fito da hanyar hadin gwiwa don bunkasa fannin ilimi a jihar.

Hakan na zuwa ne makwanni bayan gwamnatin jihar ta ayyana dokar ta baci a fannin na ilimi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet