Connect with us

Featured

EFCC ta bukaci ‘yan sandan duniya su sanya idanu kan Yahya Bello

Hukumar dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC, ta bukaci hukumar ‘yan sandan duniya ta INTERPOL ta sanya idanu kan tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello a kasashen Arewacin Afrika da suka hada da Morocco da Tunisia da Algeria.

Ana zargin Yahya Bello da aikata laifuka 19 da suka hada da badakalar kudade da zanba cikin aminci da karkatar da dukiyar al’umma da ta kai Biliyan 80.2.

Wasu majiyoyi a hukumar EFCC sun shaidawa jaridar The Nation cewa an dau matakin neman daukin ‘yan sandan duniya a kasashen Arewacin Afrika ne bayan shaidun da aka samu a binciken da ake na kadarorin Yahya Bello.

Sauran kasashen da aka nemi a sanya idanu kan Yahya Bello sun hada da Egypt da Libya da Sudan.

Rahotanni na cewa hukumar ta EFCC na duba yiwuwar kai sumame gidan gwamnatin jihar Kogi inda ake zargin Yahya Bello na nan a boye.

Hakan na zuwa ne a yayin da ake dakon bayyanar tsohon Gwamnan a gaban babbar kotun tarayya a ranar 17 ga watan Yuli da muke ciki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet