Connect with us

Featured

An kai harin bam Gwoza ne don a kunyata Gwamnati – Babban Hafsan Tsaron Najeriya

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce harin Bam da aka kai garin Gwoza da Pulka a jihar Borno inda mutane da dama suka rasu an kai ne da niyyar a kunyata gwamnati.

Janar Musa wanda ya bayyana hakan a ziyarar da ya kai wa Gwamna Caleb Mutwang na jihar Plateau, ya kuma tabbatar da cewa masu hannu a kai harin ba za su samu nasara ba.

“Rundunonin sojin Najeriya da sauran hukumomin tsaro na aiki ba gajiya don tabbatar da samun zaman lafiya a kasar nan. Abin da ya faru a Gwoza karara ya nuna cewa masu son lalata kasar nan basa saurarawa don haka dole ne mu yi aiki tukuru.

” Abu ne da aka yi shi da gangan don kunyata gwamnati, amma baza su yi nasara na. A kwanan nan mun samu damar kama wasu da suka zo da abun fashewa suna kokarin tayarwa a wasu wurare. Zamu ci gaba da aiki tukuru”.

Babban Hafsan ya ce shugaban kasa Tinubu ya basu damar kawo zaman lafiya a ko ina a Najeriya inda ya kara da cewa suna aiki ba dare ba rana don tabbatar da hakan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet