Connect with us

Featured

Adadin masu biyan haraji ya karu da dubu dari da saba’in a Najeriya – FIRS

Hukumar tattara kudadaden shiga ta tarayya FIRS ta ce adadin sabbin masu biyan haraji a Najeriya ya karu da dubu dari da saba’in sannan an samu bunkasar bin dokokin biyan haraji da kaso 20 a shekaru guda.

Mai baiwa shugaban hukumar FIRS, Zacch Adedeji shawara, Mista Femi Olarinde ne ya bayyana hakan yayin liyafar cin abinci a birnin Legas a jiya Alhamis.

Rahotanni sun bayyana cewa akwai masu biyan haraji Miliyan 41 a bayanan da aka fitar a shekarar 2021.

Olarinde ya alakanta nasarar da aka samu da shugabancin Adedeji.

Ya yi bayanin cewa samun yawaitar masu biyan harajin ya faru ne sakamakom karuwar kamfanunuwa da harkokin kasuwanci.

Acewar Olarinde, sabon shugabancin hukumar ya saukaka hanyar biyan harajin a fadin kasar nan.

Haka kuma ya bayyana cewa hukumar ta tara harajin Tiriliyan 12 a shekarar 2023 wanda ya haura adadin da gwamnati tayi tsammani na Naira Tiriliyan 11.

Sannan ya ce hukumar na saka ran tara harajin Naira Tiriliyan 19.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet