Connect with us

Featured

Zamu hukunta duk wanda aka samu da satar dukiyar al’umma – Gwamnan Kano

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya tabbatarwa da al’ummar jihar cewa ba zai saci kudinsu ba kuma yayi gargadi ga duk wanda aka samu da satar dukiyar al’umma zai dandana kudarsa.

“Wannan gwamnatin ba za ta saci kudin ku ba. Duk wanda ya saci kudinku a gwamnatinmu za mu yi maganinsa.

” Dukiyar ku amana ce gare mu kuma ana amfani da ita wajen aiwatar da ayyukan da zasu inganta rayuwar ku”, inji Gwamna Yusuf.

Gwamnan na bayanin hakan ne a ranar Asabar yayin kaddamar da bada tallafi ga matan jihar daga kananan hukumomi 44 kashi na 2.

Yayin taron, Gwamnan ya ce za a raba Naira Miliyan 260 ga mata 5, 200 daga fadin kananan hukumomin jihar.

Ya ce kowacce mace za ta samu Naira dubu 50 don fara sana’a.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet