Connect with us

Featured

Ku yi hakuri kar ku fito zanga-zanga – Tinubu ya roki ‘yan Najeriya

Shugaban kasa Bola Tinubu ya roki ‘yan Najeriya da su soke shirin zanga zangar da aka tsara yi a wata mai kamawa.

Ministan yada labarai, Mohammed Idris wanda ya gana da manema labarai jim kadan bayan ganawarsa da shugaban kasa a yau Talata, ya ce shugaban kasar ya nemi wadanda suka shirya zanga zangar da su yi hakuri su jira matakan da zai dauka kan kokensu.

“Dangane da batun zanga-zanga, shugaban kasa bai ga wata bukatar yinta ba. Ya bukaci su dakata daga shirin. Ya nemi su jira martanin gwamnati kan dukkan bukatunsu”, inji ministan.

Duk da cewa wadanda ke shirya zanga zangar basu bayyana ba, batun zanga zangar kan tsadar rayuwa na daukar hankalin matasa a shafukan sada zumunta.

Hakan ya biyo bayan tsadar kayan abinci da na amfanin yau da kullum.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet