Connect with us

Featured

Ni Ne Zan Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Kwankwaso

Jagoran jamiyyar NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana kwarin gwiwar sa na ganin ya lashe zaɓen shugaban kasa na 2027.

Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa, Tsohon gwamnan na Kano yace, Jamiyyar sa ta NNPP ta shirya karbar kujerar Shugaban kasa, gwamnoni, da Kuma wasu kujeru a fadin kasar nan, a zaben 2027 da za ayi.

Kwankwaso, wanda shi ya yiwa jamiyyar ta NNPP takarar shugaban kasa a zaben 2023, ya fadi hakan ne yayin bikin bude Sakateriyar jamiyyar a jiya Asabar 07 ga satumba, 2024 a jihar Katsina.

A cewar sa, jamiyyar tana kan turba wajen ganin tayi nasara a babban zaben 2027 da za a gudanar.

” Inaso na tabbatar muku cewa jamiyyar PDP ta mutu, saboda acikin ta muke, amma tunda muka ga sun sauka daga layi muka yanke shawarar fita”, inji Kwankwaso.

Jagoran na Kwankwasiyya ya kuma yi kira ga yan Najeriya musamman mata da matasa su rike akida, kuma kada su bari a yaudare su da kudi ko taliya a zabe mai zuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet