Connect with us

Featured

Gwamnati ta yaba da haƙurin ƴan Najeriya a saƙon hutun ranar samun ƴancin kai

Gwamnatin Tarayya ta Tabbatar da ranar Talata 01 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu sakamakon cikar Nijeriya shekara 64 da samun ’yancin kai.

Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da Babbar Sakatariyar Ma’aikatar, Dokta Magdalene Ajani, ta fitar a yau Asabar.

Ya bukaci ‘yan Nijeriya da su yi tunani a kan irin aikin da ’yan mazan jiya suka yi a baya da kuma kwarin gwiwa kan ayyukan da ke gaba. A cewar sa kyakkyawar makoma a Nijeriya za ta tabbata ne kadai idan muka hada kai.”

Ministan ya ce duk da cewa tarin kalubalen da suke fuskantar Nijeriya ba iya kasar suke shafa ba, amma gwamnati na iya bakin kokarinta wajen ganin ta magance su.

Ministan ya kuma taya dukkan ’yan kasar na gida da na ketare murnar zagayowar ranar, a yayin da yake yaba wa hakuri da jajircewar ’yan Nijeriya maza da mata, inda ya bayyana cewa sadaukarwar da suka yi ba za ta zama a banza ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet