Connect with us

Featured

NEMA ta raba shinkafa ga waɗanda ambaliya ta shafa a Najeriya

Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Najeriya (NEMA), ta raba buhun Shinkafa 18,653 mai nauyin 10kg, da ton 50 (katan 1,696) na kayayyakin rage radadi ga jihohin da ambaliyar ruwa ta shafa a fadin kasar nan.

Hadaddiyar Daular Larabawa tare da Bankin masana’antu ne suka bayar da tallafin Shinkafar da sauran kayan rage radadi, a kokarin su na tallafawa kokarin gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi, wajen ganin an taimakawa wadanda Iftila’i ya shafa a Najeriya.

Darakta Janar ta Hukumar, Zubaida Umar, tace rabon kayan rage radadin wata hanya ce ta samar da kwanciyar hankali ga wadanda Iftila’in ya shafa, da take jawabi yayin rabon kayan a jiya Alhamis 03 ga Oktoba a Abuja, Umar tace, Bankin masana’antu ya bawa Najeriya tallafin shinkafa buhu 18,779 mai nauyin 10kg ga NEMA, kuma tuni aka raba su ga jihohi shida, wanda za a bawa mazauna sansanin gudun hijira na jihohin.

A cewar ta, an gudanar da rabon kayan ne la’akari da yawan mutanen da suke sansanin yan gudun hijira na jihohin, inda Jihar Imo ta samu buhu 3,500, Benue buhu 3,000, Plateau buhu 1,669, Jihar Jigawa buhu 3,000, Katsina buhu 3,850, sai Zamfara buhu 3,634.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet