Connect with us

Featured

Jinkirin Yanke Hukunci Zai Sa Ƴan Najeriya Su Cire Tsammani A Ɓangaren Shari’a – Kekere Ekun

Alkaliyar Alkalai ta Najeriya, Kudirat Kekere-Ekun ta gargaɗi alkalai a fadin kasar nan cewa, yan najeriya za su cire tsammani akan bangaren shari’a, matukar za su cigaba da jinkirta yanke hukuncin shari’un da suke gaban su.

Alkaliyar Alkalan tayi wannan gargadi ne a jiya Talata a Abuja, a taron shekara karo na uku, na masu ruwa da tsaki game da kokarin alkalai a bangaren shari’a.

Kekere-Ekun tace: ” dole ne mu nuna damuwa matuka kan yadda adadin shari’un da ba’a yanke ba suke karuwa a kasar nan”

“A watanni uku na farkon shekarar 2024, muna da adadin shari’u 243,253 da ba’a kammala yanke hukunci ba, ciki har da shari’un da suke a kotun koli”. a cewar Kudirat.

A karshe tayi kira ga alkalai a fadin kasar nan da su yi amfani da hanyoyi na zamani wajen inganta shari’un su da kuma takaita jan lokaci kafin yanke hukunci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet