Connect with us

Featured

Zaɓen ƙananan hukumomi da aka shirya yi a ranar Asabar babu gudu babu ja da baya – Gwamnan Kano

Gwamnan Jihar Kano, Engnr. Abba Kabir Yusuf, yace zaben kananan hukumomi da aka shirya gudanarwa ranar Asabar 26 ga Oktoba 2024, yana nan daram babu gudu ba-ja-da-baya.

Mai magana da yawun gwamnan jihar, Sanusi Bature Dawakin-Tofa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai, yace gwamnan yayi wannan furuci ne a jiya Alhamis lokacin da yake bayar da tuta ga yan takarar shugabancin karamar hukuma na jam’iyyar NNPP na kananan hukumomin jihar 44.

Tun a ranar Talata Babbar Kotun Tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta soke shugabancin hukumar zabe ta KANSIEC, sannan ta dakatar da gudanar da zaben har sai an sanya shugabannin da suka cancanta.

Gwamnan yace a wannan lokaci ba zasu bar wani mutum ya kawo wa zaman lafiyar Kano cikas ba, domin gwamnatin Kano da hukumar zabe ta KANSIEC suna kan tsarin doka, wanda ya basu damar gudanar da zaɓen.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet