Connect with us

Featured

Katsina: Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane Sama Da 80 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

Dakarun sojin Kasar nan sun yi nasarar ceto mutane 84 daga hannun ƴan bindigar da suka yi garkuwa da su, a ƙaramar hukumar Ƙankara tare da hallaka wasu daga cikin su.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Nasir Mua’zu ne ya sanar da wannan gagarumar nasarar, sakamakon wani sumamen da dakarun Runduna ta 17 da kuma jiragen yaƙin sama suka kai, maɓoyar Sanusi Dutsin-Ma da tsaunukan Pauwa.

Daga cikin waɗanda aka ceto bayan hallaka wasu daga cikin ƴan ta’addan, akwai maza 7 da mata 23 da kuma yara ƙanana guda 54.

Kwamishinan ya ce gwamnatin jihar Katsina ta jinjina wa sojojin saboda rawar da suka taka wajen kuɓutar da wadannan bayin Allah, waɗanda aka yi garkuwa da su ba tare da hakkin komai ba.

Mu’azu ya ce gwamnatin ta taimakawa wadannan mutane da ake ceto da abinci, kafin mika su ga shugabannin ƙananan hukumomin da suka fito da zummar sada su da iyalan su.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet