Connect with us

Featured

Jami’ai Da Jirage Na Ci Gaba Da Kokarin Kashe Gagarumar Gobara Da Ta Tashi A Isra’ila

Fiye da tawagogi 150 da jiragen kashe gobara na ci gaba da kashe wutar da ta tashi a gobarar da ake kallo a matsayin mafi muni a tarihin Isra’ila.

 

Wutar na ƙara ruruwa sakamakon kaɗawar iska mai ƙarfi da ƙaruwar yanayin zafi .

 

Hukumar kashe gobara ta ƙasar ta ce ta samu nasarar kashe ɗaya daga cikin gobarar dajin da ta tashi a yankin Birnin Ƙudus.

 

Firmainistan ƙasar, Benjamin Netanyahu – wanda tuni ya ayyana gobarar da matsalar gaggawa ta ƙasa – ya ce an kama mutum takwas bisa zargin hannu a tashin gobarar.

 

To sai dai ƴansanda sun mutum uku kawai aka tsare, kuma dalilin tsare su ba shi da alaƙa da tashin gobarar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet