Connect with us

Featured

Gidauniyar El’s Foundation ta koya wa iyayen marayu kimanin 200 sanao’in dogaro da kai.

Gidauniyar el’s foundation ta koyawa iyayen marayu da yaransu mata sana’oin dogaro da Kai kimanin su Dari biyu a harabar masallacin markaz na Dr Abdulwahab Abdullah dake kwanar Ganduje, sharada pharse 2.

Inda gidauniyar ta koya musu sana’oi na zamani da yadda zasu zamanantar da sana’ar, an koya musu yadda ake yin samosa, da kayan kamshi na girki, da Zobo na mussamman, da Awara ta zamani, da humra da turaren wuta da sabulun wanka na ruwa, da sauran su.

Yayin kammala horon shugabar gidauniyar Ambassador Adesuwa Udo ta rabawa marayun kayan abinci, da kayan sawa sannan kuma ta basu jari.

Sheikh Abdulwahab Abdullah wanda ya kasance Uban taro yayi mutukar godiya ga uwar gidauniyar, ya kuma ja kunnen marayun da suka amafana da wannan tallafin su mayar da hankali wajen yin abinda ya dace.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet