Connect with us

Featured

Najeriya Ba Za Ta Zama Ƙasa Mai Jam’iyya Ɗaya A Ƙarƙashin Mulkina Ba – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karyata yiyuwar Najeriya ta zama ƙasa mai jam’iyya ɗaya a ƙarƙashin mulkinsa.

Yayin da yake jawabi a zaman haɗin gwiwa na Majalisar dokoki da ta wakilai a bikin ranar dimokuraɗiyya da aka gudanar a ranar Alhamis 12 ga Yuni 2025 a Abuja, Tinubu ya ce ba zai bai wa jam’iyyun adawa shawarar su gyara lamuransu ba.

 

Ya ce, “Yana da kyau a ga su (jam’iyyun adawa) cikin wannan rikice-rikice.”

“Nijeriya ba za ta zama ƙasa mai jam’iyya ɗaya ba. Babu wani shiri na haka. Amma za mu aikata kuskuren siyasa matuƙàr muka ce za mu toshe ƙofa ga waɗanda ke son shiga APC,” in ji shi.

“Kowanne mutum ana maraba da shi a cikin jamiyyar mu. Babu wanda zai rufe ƙofa. Jam’iyyun siyasa da ke jin tsoron ficewar mambobinsu, gwara su je su gyara tsarin cikin gida da ayyukansu”.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet