Connect with us

Featured

Rundunar Sojin Najeriya Ta Tabbatar Da Kama Sojan Da Ake Zargi Da Kashe Mai Gyaran Waya A Adamawa

Rundunar Sojojin Najeriya ta tabbatar da cafke ɗaya daga cikin jami’anta, Lance Corporal Ahmed Aminu, bisa zargin da ake masa da hannu a kisan wani matashi mai gyaran waya mai suna Alkasim Ibrahim, a karamar hukumar Mayo Belwa da ke jihar Adamawa.

Lamarin dai ya faru ne a ranar Juma’a 04 ga Yuli 2025, inda ya haifar da matuƙar fargaba da tayar da kura a tsakanin al’umma, tare da kira daga jama’a da ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam da a tabbatar da adalci.

A wata sanarwa da mai magana da yawun Rundunar Sojoji ta 23 Armour Brigade da ke Yola, Laftanar Adebayo Adewumi, ya fitar a ranar Asabar 05 ga Yuli 2015, ya bayyana cewa tuni aka kama sojan kuma an fara bincike mai zurfi a kai.

“Rundunar Sojojin Najeriya tana mai bayyana alhini da damuwa game da faruwar wannan lamarin, kuma muna sanar da jama’a cewa an riga an kama wanda ake zargin,” in ji sanarwar.

Laftanar Adewumi ya ce rundunar ba za ta lamunci rashin da’a daga kowane jami’inta ba, inda ya ƙara da cewa za a gudanar da bincike cikin gaskiya da adalci, sannan za a bayyana sakamakon ga jama’a domin tabbatar da gaskiya da adalci.

Ya kuma bukaci jama’a da su kwantar da hankali su guji yada jita-jita ko aikata wani abu da zai kawo tasgaro ga zaman lafiya da doka.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet