Connect with us

Featured

Matuƙar Na Tsaya Takara Sai Na Kayar Da Ƴan Jam’iyyar Haɗaka – Rarara

Fitaccen mawakin siyasa a Najeriya Dauda Kahutu Rarara, yace ko shine ya fito takara sai ya kada yan jam’iyyar hadaka ta ADC, wacce su tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar suka kafa.

Rarara ya bayyana hakan ne a wata hira da yayi da tashar DCL hausa a safiyar ranar Litinin 07 ga Yuli, 2025. Inda yace duk cikin masu hadakar babu wanda zai fito da wani abu da yayi Kuma yace a zabe shi saboda wannan aiki.

Ya ce dukkanin su bukatun su ne a gaban su ba talakan Najeriya ba, ya kara da cewa, duk cikin wadanda sukayi hadakar ya fi su chanchanta, kuma yafi su abin fada wanda zai sa talaka ya zabe shi.

Rarara ya bayyana cewa, Matukar Atiku da El rufa’i ne za su kada gwamnatin Tinubu, to tabbas basu shirya kayar da shi.

Kazalika mawaki Rarara yace, yan jam’iyyar hadaka ta ADC su ne a baya suka lalata Najeriya, Kuma suka bude sabuwar jam’iyyar don ganin bayan APC, a cewar sa su dawo a gyara kasar da su yafi akan suyi adawa da jam’iyyar.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet