Connect with us

Featured

TCN Ta Koka Kan Yawaitar Lalata Kayayyakin Wutar Lantarki a Kaduna

Manajan Daraktan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) reshen Kaduna, Nasir Mansur, ya bukaci al’ummomi da su gaggauta daukar matakai don dakile matsalar lalata kayayyakin wutar lantarki, yana mai cewa kamfanin ya shiga cikin halin kaka-ni-kayi saboda yawaitar ayyukan barna.

Mansur ya bayyana hakan ne a ranar Litinin 07 ga Yuli 2025, yayin wani gangamin wayar da kan jama’a da aka gudanar a Mando, Jihar Kaduna.

Ya ce matsalar lalata kayayyakin wutar lantarki ita ce babbar kalubale da ke addabar bangaren samar da wuta a Najeriya.

Inda yace shugabannin gargajiya da kuma al’ummomi su ne ginshikai masu muhimmanci wajen kawo karshen wannan mummunan dabi’a,”

Ya gargadi cewa idan aka ci gaba da wannan dabi’a, za a iya fuskantar matsalolin rashin dorewar wutar lantarki a kasa.

Ya tabbatar da cewa Babban sakamakon lalata kayayyaki shi ne katsewar wutar lantarki ba tare da sanarwa ba, asarar makudan kudade da kuma wasu matsaloli masu nasaba da hakan.

Inda yace su na sa ran dukkan ‘yan Najeriya masu kishin kasa za su taimaka wajen kare wadannan muhimman kayan aiki.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa sassan fasaha na TCN, ciki har da Sashen Kiwon Lafiya da Tsaro, Sashen Lantarki da Gyara, da Sashen Kula da Layin Wutar Lantarki, sun gabatar da bayanai domin wayar da kan mahalarta.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet