Connect with us

Featured

Kashi 99 cikin 100 Na Masu Garkuwa Da Mutane A Anambra Inyamurai Ne Ba Fulani ba – Gwamna Soludo

Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, ya bayyana cewa kashi 99 cikin 100 na masu garkuwa da mutane da ’yan ta’adda da aka kama a jihar cikin shekaru ukun da su ka gabata inyamurai ne ba Fulani ba.

Soludo ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da ’yan asalin jihar Anambra da ke zaune a ƙasashen waje, wanda aka gudanar a Amurka.

A cewar sa, “Na shafe shekara uku da wata uku a kan mulki. Duk lokacin da muka kama masu laifi ko garkuwa da mutane to kashi 99.99 cikin 100 Inyamurai ne.

Gwamnan ya ƙaryata zargin da wasu ke yi cewa Fulani makiyaya ne ke da alhakin satar mutane a jihar, yana mai cewa hakan ƙarya ce da jita-jita kawai ake yaɗawa.

“Wannan na daga cikin ƙarya da ake yaɗawa cewa Fulani ne ke aikata dukkan laifukan. Wannan ƙarya ta sa matasanmu suka koma garkuwa da mutane, wanda yanzu ya zama sana’a mai riba bayan ‘Yahoo-Yahoo’ da safarar miyagun ƙwayoyi.”

“Tabbas inyamurai ne su ke garkuwa da inyamurai, kuma su ne su ke kashe inyamurai. Dukkan sansanonin nan na ’yan bindiga inyamurai ne. Kuma a gaskiya, ni ma da farko ina da irin wannan tunani mara tushe.

Soludo ya yi kira ga ’yan asalin jihar da ke ƙasashen waje da su zuba jari a gida tare da bada gudummawar ilimi da kwarewarsu domin ci gaban Anambra.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet