Connect with us

Featured

Malaman Jinya Da Ungozoma Sun Janye Yajin Aikin Da Suke Yi – Ministan Lafiya

Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma (National Association of Nigerian Nurses and Midwives – NANNM) ta dakatar da yajin aikin gargadi da ta fara, kamar yadda Ministan Lafiya da Jin Dadin Jama’a, Farfesa Ali Pate, ya bayyana a yau Juma’a 01 ga Agusta, 2025.

Ministan ya shaida wa manema labarai jin kadan bayan wata ganawar sirri da aka gudanar a Abuja cewa an cimma matsaya tsakanin gwamnatin tarayya da shugabannin ƙungiyar.

Sai dai, shugabannin ƙungiyar sun ƙi magana da ‘yan jarida bayan kammala taron.

Idan za a tuna, Maaikatan Jinyar sun fara yajin aiki a fadin ƙasa tun ranar 29 ga Yuli bisa ga korafe-korafe da suka shafi rashin kulawa daga gwamnati, ciki har da rashin inganta jin dadin aiki, rashin adalci wajen biyan alawus, da kuma matsalolin da suka shafi yanayin aiki a cibiyoyin lafiya na gwamnatin tarayya.

A baya dai sun tsara yajin aikin ne ya kai har zuwa ranar 5 ga Agusta.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet