Connect with us

Featured

WAEC Ta Saki Sakamakon Jarabawar WASSCE Ta 2025

Hukumar Shirya Jarabawa ta Yammacin Afirka (WAEC) ta bayyana cewa ta saki sakamakon jarabawar West African Senior School Certificate Examination (WASSCE) na daliban makarantu na shekarar 2025.

A wata sanarwa da hukumar ta fitar ta shafin X a ranar Litinin, 4 ga Agusta, 2025, ta tabbatar da cewa dukkan daliban da suka zauna jarabawar yanzu za su iya duba sakamakonsu ta intanet.

“Hukumar WAEC na farin cikin sanar da daliban da suka rubuta WASSCE na Daliban Makarantu na shekarar 2025 cewa an saki sakamakon jarabawar a hukumance yau, Litinin, 4 ga Agusta, 2025,” in ji sanarwar.

An shawarci dalibai da su ziyarci shafin duba sakamako na hukumar domin ganin yadda suka yi.

“Don duba sakamakon, a shiga: http://waecdirect.org,” a cewar WAEC.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet