Connect with us

Featured

Kansilan Da Ƴan Bindiga Su Ka Yi Garkuwa Da Shi Ya Shaƙi Iskar Ƴanci

Kansilan Unguwar Gwantu a Karamar Hukumar Sanga ta Jihar Kaduna, David Ali, ya samu ’yanci bayan kwanaki hudu a hannun masu garkuwa da mutane.

An sace David ne da daddare a gidansa lokacin da ’yan bindiga biyar dauke da makamai suka kutsa cikin gidansa, kuma suka tafi da shi a gaban iyalinsa.

Shugaban Karamar Hukumar Sanga, Anto Usman, ya tabbatar da sakin kansilan, inda ya ce an sako shi tsakanin karfe 8 zuwa 9 na daren Litinin. Ya bayyana cewa lamarin tsaro a yankin ya dan daidaita, amma har yanzu ana samun matsaloli da ke da nasaba da wasu ’yan leƙen asiri da ke taimaka wa miyagu.

Wasu majiyoyi daga cikin al’umma sun bayyana cewa an sako kansilan ne a dajin Ninzo bayan iyalinsa sun biya kudin fansa da ya kai naira miliyan huɗu. Mutanen yankin sun nuna farin ciki da dawowarsa, sun kuma gode wa Allah bisa tsira daga hannun masu garkuwa.

 

 

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet