Connect with us

Featured

Yajin Aikin Direbobin Tanka Ba Zai Haifar Da Ƙarancin Man Fetur Ba – Matatar Ɗangote

Matatar Mai ta Dangote ta ce yajin aikin direbobin tankar mai ba zai kawo karancin man fetur a Najeriya ba. Kakakin kamfanin, Anthony Chiejina, ya tabbatar da cewa man fetur yana yawo yadda ya kamata, tare da ci gaba da tattaunawa tsakanin gwamnati, ƙungiyar direbobi da kamfanin.

Tun bayan kaddamar da matatar mai ta Dangote mai ƙarfin gangar mai 650,000 a rana, Najeriya ta daina dogaro da shigo da man fetur gaba ɗaya. Wannan ya kawo saukin farashi ga jama’a, amma kuma ya tayar da fargabar mamaye kasuwa, kasancewar Alhaji Aliko Dangote ya zama babban jigo a harkar mai.

Ƙungiyar direbobin NUPENG ta shiga yajin aiki tana zargin Dangote da ɗaukar direbobi tare da hana su shiga ƙungiya. Shugaban NUPENG, Williams Akporeha, ya ce Dangote bai da niyyar bai wa ma’aikata damar faɗin albarkacin bakinsu. Amma kamfanin ya karyata wannan zargi inda ya bayyana shi a matsayin “ƙarya marar tushe.”

Yajin aikin ya samu goyon baya daga ƙungiyoyin ƙwadago a cikin gida da na ƙasashen waje, ciki har da NLC, ƙungiyar duniya ta IndustriALL daga Switzerland, da kuma ILaw daga Washington. Sai dai Dangote ya dage cewa ba wanda aka taɓa hana shiga ƙungiya a cikin kamfaninsa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet