Connect with us

Featured

Tinubu Ya Janye Dokar Ta-Ɓaci Da Ya Sanya a Jihar Rivers

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanar da ƙarewar dokar ta-baci da ya sanya a Jihar Rivers na watanni shida, inda ya ce gwamnati za ta koma aiki kamar yadda ya kamata daga Alhamis, 18 ga Satumba, 2025.

Tinubu ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da Fadar Shugaban Ƙasa ta fitar, inda ya bayyana cewa an ɗora dokar ta-bacin tun 18 ga Maris, 2025 domin dakatar da tsayuwar duka harkokin mulki a jihar.

Rikicin siyasa mai zafi tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da ‘yan majalisar dokoki 27 da ke goyon bayan Kakakin Majalisar ya haddasa tsaikon gudanar da mulki, lamarin da har Kotun Koli ta bayyana cewa babu gwamnati a jihar.

Da yake sanar da ƙarshen dokar ta-bacin, Tinubu ya ce Gwamna Fubara, mataimakiyarsa Ngozi Nma Odu, da ‘yan majalisar dokokin jihar za su koma bakin aikinsu daga ranar 18 ga Satumba, 2025.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet