Connect with us

Featured

Amnesty International Ta Buƙaci a Soke Hukuncin Kisa a Najeriya

Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International ta bukaci hukumomin Najeriya da su soke hukuncin kisa daga tsarin dokokin ƙasar. Manajar shirye-shiryen ƙungiyar a Najeriya, Mrs Barbara Magaji, ta bayyana haka ne a wani taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar a Abuja domin tunawa da Ranar Yaƙi da Hukuncin Kisa ta Duniya, da ƙungiyar ta shirya tare da haɗin gwiwar ofishin jakadancin Faransa.

Mrs Magaji ta yi kira ga majalisar dokokin ƙasa da ta cire tanade-tanaden hukuncin kisa daga kundin tsarin mulki da dokokin jihohi. Ta ce lokaci ya yi da Najeriya za ta sake duba yiwuwar soke hukuncin kisa ga manyan laifuka, domin babu wani hujja da ke nuna cewa irin wannan hukunci yana rage aikata laifuka a ƙasar.

A halin yanzu, jihohi 26 da Babban Birnin Tarayya Abuja ne ke da dokokin da ke tanadar da hukuncin kisa ga manyan laifuka irin su garkuwa da mutane, fashi da makami, satar shanu da kuma tsafi. Duk da wadannan tanade-tanade, ƙungiyar ta lura cewa laifukan da dokokin suka shafa na ci gaba da ƙaruwa a sassan ƙasar.

Amnesty International ta jaddada bukatar gwamnati da majalisun dokoki su dauki matakan da suka dace domin tabbatar da kare hakkin dan Adam da bin sahun ƙasashen da suka soke hukuncin kisa, tare da mayar da hankali wajen inganta tsarin shari’a da adalci a maimakon amfani da hukuncin kisa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet