Connect with us

Featured

Gwamna Abba Ya Raba Motoci Ga Jami’an Tsaron Da Ke Yaƙi Da Ƴanbindiga a Jihar

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana goyon bayan gwamnatinsa ga yunkurin kawo ƙarshen matsalar tsaro, musamman a yankunan da ke fama da hare-haren ƴan bindiga. Gwamnan ya sanar da bayar da tallafin ababen hawa ga jami’an tsaro domin ƙara ƙarfafa ayyukan sintiri da farmaki a yankunan da ake fuskantar barazana.

A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar, gwamnatin ta raba motoci 10 kirar Hilux da babura 60 ga dakarun tsaro da ke gudanar da ayyuka a wasu ƙananan hukumomin jihar. Sanarwar ta ce gwamnan ya yaba da jajircewar jami’an tsaron wajen kare rayuka da dukiyoyi, tare da tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da tallafa masu.

Matakin ya zo ne a daidai lokacin da kwamandan runduna ta ɗaya ta sojojin Najeriya da ke Kaduna, Manjo Janar Abubakar Sadiq Muhammad Wase, ya kai ziyara Kano domin duba martabar dakarun da ke yaƙi da ƴan bindiga, da kuma tattaunawa kan sabbin matakan inganta tsaro.

Rahotanni sun nuna cewa a kwanakin baya an samu sake ɓullowar hare-haren ƴan bindiga a yankuna da ke iyaka da jihar Katsina, abin da ya sa hukumomi ke ƙara ɗaukar matakan gaggawa domin dakile matsalar kafin ta yi wa jihar katutu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet