Connect with us

Featured

Gwamna Abba Ya Sha Alwashin Tabbatar Da Adalchi Da Kyakkyawan Shugabanci a Mulkinsa

Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jaddada kudirin gwamnatinsa na tabbatar da adalci, aiyukan more rayuwa da kyakkyawan shugabanci, a yayin taron shekara-shekara da kungiyar CREED ta shirya a Tropical Galeria, Kano.

Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da mai Magana da yawun gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu kuma ya aikewa manema labarai.

Gwamnan, wanda Babban Lauya kuma Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano, Barista Abdulkarim Kabiru Maude, SAN, ya wakilta, ya yaba wa masu shirya taron bisa yadda suke ƙarfafa tattaunawa mai ma’ana kan tabbatar da doka, jagoranci da cigaban al’umma.

A jawabinsa, Gwamnan ya jaddada irin gyare-gyaren da ɓangaren shari’a da gwamnatinsa ke aiwatarwa, musamman batun sake duba tsare-tsaren da suka daɗe a cibiyoyin gyaran hali, wanda ya bankaɗo matsalolin da suka haɗa da mutanen da aka tsare na tsawon shekaru ba tare da shari’a, ko takardun shari’a ba, ko kuma ba tare da lauya ba.

Ya kuma bayyana cewa an ɗauki matakan gaggawa don nemo takardun shari’ar da suka ɓace, fitar da shawarwarin shari’a, da kuma sakin waɗanɗa bincike ya nuna ya kamata a sake su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet