Connect with us

Featured

Wata Mata Ta Yi Garkuwa Da Kanta Domin Karɓar Kuɗi a Wajen Mijinta

Rundunar ƴan sandan jihar Edo ta kama wata mata mai suna Chioma Success bisa zargin shirya garkuwa da kanta da ɗanta domin karɓar kuɗin fansa daga mijinta. Lamarin ya faru ne a karshen watan Oktoba, lokacin da mijin matar, Paul Adaniken, ya kai rahoton ɓacewar matarsa da ɗansu mai shekara uku bayan dawowarsa daga kasuwa.

Bayan ƴan lokuta, an kira mijin tare da bukatar ya biya naira miliyan biyar kafin a sako su. Wannan ya sa rundunar ƴan sanda ta fara bincike, inda aka kama wani ɗan uwan Chioma wanda tun farko yake taimakawa wajen binciken. Tuhuma ta fallasa shi, inda ya bayyana cewa su uku suka kulla shirin ne domin karɓar kuɗi daga mijin matar.

Ƴan sanda sun bi bayanan da ya bayar suka kama Chioma a wurin da take boye tare da tsaida sauran mutanen da ake zargi da hannu a lamarin.

Yanzu haka an mika batun ga sashen binciken manyan laifuka na rundunar domin zurfafa bincike, kafin a gurfanar da su a gaban kotu don fuskantar hukunci bisa zargin almundahana da ƙulla shirin na garkuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet