Connect with us

Featured

Juyin Mulkin Guinea-Bissau Ya Fi Ɓatamin Rai Akan Faɗuwa Zaɓen 2015 – Jonathan

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana juyin mulkin Guinea Bissau a matsayin abin da ya fi masa zafi fiye da lokacin da ya fadi zaben 2015 ga Muhammadu Buhari. A hirar da aka yi da shi a ranar 29 ga Nuwamba, 2025, ya ce lamarin ya taba shi matuka saboda irin gudummuwar da ya dade yana bayarwa wajen daidaita siyasar kasar tun 2012.

Jonathan da tawagarsa sun je Guinea Bissau ne a matsayin masu sa ido kan zabe, sai kuma dakarun soja suka kwace mulki yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zabe. Kakaki24 ta tattaro cewa tsohon shugaban ya ce lamarin ya rikita su matuka har sai da aka kwashe su zuwa Najeriya bayan tada jijiyar wuya game da tsaro.

Jonathan ya soki halin Shugaba Embaló wanda shi ne ya fara sanar da cewa an yi juyin mulki, alhali yana dauke da wayarsa yana hira da kafafen yada labarai. Ya ce hakan ya sa ya yi watsi da kiran abin juyin mulki na gaskiya, yana mai cewa “juyin mulkin shagali” ne, domin tsarin faruwarsa ya saba da ka’idojin juyin mulki.

A karshe, ya yi kira ga ECOWAS da AU su fitar da cikakken sakamakon zaben tare da sakin shugaban adawa Fernando Dias. Ya kuma bayyana cewa gwamnatin Côte d’Ivoire ce ta fi sauri wajen samun izinin daukar tawagarsa, abin da ya sa ya komo gida cikin jirgin kasar, maimakon na Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet