Connect with us

Featured

Matashi Ya Yiwa Ladanin Masallaci Yankan Rago a Kano

Wani al’amarin mai ban mamaki ya faru a unguwar Hotoro Maraba da ke Kano, inda wani matashi ya yi wa wani Ladani mai shekaru 70, mai suna Ladan Malam Zubairu, yankan rago a masallaci yayin Sallar Asubahin Litinin, 15 ga Disamba, 2025. An ruwaito cewa maharin ya rinjayi Ladani, inda ya yanka wuyansa ya bar shi cikin jini, lamarin da ya jawo hankalin maƙwabta, amma suka kasa kamashi har ya tsere cikin wani gida.

Bayan tserewar sa, rahotanni sun ce matashin ya nufi wani daki inda ya soki wani matashi mai shekaru 26, lokacin da yake barci a dakinsa.

Sai dai daga karshe fusatattun mutane unguwar sun yi nasarar kama shi, suka lakaɗa masa duka har sai da ya ce ga garin ku nan. Sannan daga bisani suka yi yunƙurin cinnawa gidan dan uwansa wuta saboda fushinsu.

’Yan sanda sun isa wurin don kwantar da tarzoma, kuma tuni suka mika gawar Ladani ga iyalansa domin jana’iza kamar yadda addinin Islama ya tanada, yayin da suka ci gaba da rike gawar wanda ake zargin. Al’ummar unguwar sun nuna damuwa matuka kan irin wannan tashin hankali da ya afku a masallaci, lamarin da ya tada hankali sosai a gari.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet