Connect with us

Featured

Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali Tana Kashewa Kowanne Fursuna Naira 1,125 a Kullum

Hukumar Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa (NCoS) ta bayyana cewa zuwa ƙarshen shekarar 2025, an yanke hukunci kan fursunoni 27,416 a faɗin Najeriya, yayin da 50,703 ke ci gaba da zaman jiran shari’a a gidajen gyaran hali daban-daban.

Rahoton ya nuna cewa yawan masu jiran shari’a na haddasa cunkoso mai tsanani da kuma nauyi ga gwamnatin tarayya, domin NCoS na kashe kimanin ₦1,125 a kowace rana wajen ciyar da fursuna guda, lamarin da ke ƙara yawan kuɗin kula da gidajen yari.

Hukumar ta ce yawancin masu jiran shari’a na fuskantar manyan laifuka kamar kisan kai da fashi da makami, wanda ke janyo jinkirin bincike da shari’a, yayin da Shugaban NCoS, Sylvester Nwakuche, ya gargadi jami’ai kan yin mu’amala da fursunoni, yana mai cewa hakan na iya lalata gyare-gyaren da ake kokarin aiwatarwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet