Connect with us

Featured

Majalisar Dokoki Ta Bayar da Umarnin Rabawa Ƴan Ƙasa Sahihin Kwafin Dokokin Haraji

 

Majalisar Dokokin Tarayya ta umurci a riƙa bai wa ‘yan ƙasa da masu ruwa da tsaki Certified True Copies (CTC) na dokokin sauya fasalin haraji, duk lokacin da aka nema, domin tabbatar da sahihanci da gaskiya a tsarin dokokin.

Hakan na zuwa ne yayin da Majalisar ta fara bincike kan zargin sauya wasu sashe na dokokin haraji bayan an amince da su a majalisa kuma Shugaban Ƙasa ya sanya hannu, musamman dokokin haraji huɗu da aka kafa a shekarar 2025.

Majalisar ta jaddada cewa matakin na tsari ne na gudanarwa kawai, ba wai yana nufin akwai matsala a ikon majalisa ba, tare da kiran jama’a da su bari binciken cikin gida ya kammala ba tare da jita-jita ko katsalandan ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet