Connect with us

Featured

Ƙungiyar Likitoci Ta Yi Barazanar Sake Tsunduma Yajin Aiki

Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya (NARD) ta yi gargaɗin cewa da yiwuwar aiyukan lafiya su tsaya cak a fadin kasar, sakamakon gazawar Gwamnatin Tarayya wajen aiwatar da yarjejeniyar fahimta (MoU) da aka cimma da su. Gargaɗin ya fito ne a ranar Lahadi, 30 ga Disamba, 2025, ta bakin Sakataren Janar na NARD, Dakta Shuaibu Ibrahim.

NARD ta ce ta dakatar da yajin aikin da ba shi da wa’adin ƙarewa a ranar 29 ga Nuwamba bayan kwana 29, biyo bayan rattaba hannu kan yarjejeniya da gwamnati, wadda ta yi alƙawarin cika buƙatun likitocin cikin makonni huɗu. Sai dai ƙungiyar ta ce wa’adin da aka shimfiɗa ya wuce ba tare da ganin wani sauyi ba.

Ƙungiyar ta bayyana cewa likitocin koyon aiki su ne ginshiƙin ayyukan asibitocin koyarwa, kuma suna fama da gajiya da rashin ƙwarin gwiwa. NARD ta yi kira ga manyan dattawan likitoci da su shiga tsakani domin tilasta wa gwamnati cika alƙawuranta, tana mai gargaɗin cewa rashin yin hakan na iya janyo sake yajin aiki wanda zai shafi miliyoyin marasa lafiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet