Connect with us

Featured

Babbar Kotun Kano Ta Tabbatar da Abiya a matsayin Shugaban NNPP Na Riƙo

Babbar Kotun Jihar Kano ta tabbatar da Hon. Abdullahi Zubairu Abiya a matsayin shugaban riƙo na Jam’iyyar NNPP a jihar, biyo bayan rikicin shugabanci da ya dabaibaye jam’iyyar.

Kotun ta kuma amince da dakatar da tsohon shugaban jam’iyyar na jiha, Hashimu Dungurawa, tare da hana shi tsoma baki ko shiga harkokin jam’iyyar har sai an kammala shari’ar da ke gaban kotu.

Daraktan yaɗa labarai na gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ne ya sanar da hakan a ranar Juma’a ta cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook, inda ya ƙara da cewa kotun ta sanya ranar 19 ga Janairu domin sauraron ƙarar da Exco na Dawakin Tofa suka shigar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet