Connect with us

Featured

PDP Ta Yi Allah-wadai Kan Ficewar Gwamnoni Daga Jam’iyyar

Jam’iyyar PDP mai hamayya a Najeriya ta yi Allah wadai da matakin gwamnan jihar Plateau na ficewa daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar APC mai mulki. PDP ta ce duk da cewa tana fuskantar ƙalubale a halin yanzu, hakan bai kai ga gwamnoninta su rika barin jam’iyyar ba.

Kakakin jam’iyyar ta ƙasa, Hajiya Farida Umar, ta bayyana wa BBC cewa matakin gwamnan ya ba su mamaki da takaici. Ta ce PDP ce ta karɓo jihar Plateau daga hannun APC, kuma ficewar gwamnan ba za ta hana jam’iyyar tsayar da ɗan takara a zaɓe mai zuwa ba, tare da samun nasara.

Gwamnan ya sanar da sauya sheƙarsa zuwa APC ne a ranar Juma’a, matakin da ya zo wata guda bayan wasu gwamnonin PDP sun fice daga jam’iyyar. Bayan zaɓen 2023, PDP na da gwamnonin jihohi 12, amma a halin yanzu huɗu kacal suka rage a ƙarƙashinta.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet