Connect with us

Featured

Mataimakiyar Gwamnan Rivers Ta Sauya Sheƙa Daga PDP Zuwa APC

Mataimakiyar Gwamnan Jihar Rivers, Farfa Ngozi Odu, ta sauya sheƙa daga Jam’iyyar PDP zuwa APC. Sauyin nata ya zo ne fiye da wata guda bayan Gwamna Siminalayi Fubara da yawancin ‘yan majalisar jihar da na tarayya sun koma APC.

Odu ta kammala rijistar shiga APC ne a ranar Lahadi a Akabuka, Ward 8, Unit 11 a Karamar Hukumar Ogba/Egbema/Ndoni, sannan ta zagaya shiyyoyi shida na karamar hukumar domin wayar da kan jama’a kan shirin rijistar APC ta yanar gizo. Hakan na cikin wata sanarwa da Shugaban Sashen Yada Labarai na ofishinta, Owupele Benebo, ya fitar a Port Harcourt.

Da take jawabi ga masu ruwa da tsaki bayan rijistar, Odu ta ce matakin zai ƙarfafa goyon bayan Shugaba Bola Tinubu da Gwamna Fubara, tare da kiran mazauna yankin da su yi rijista da yawa a APC. Sanarwar ta kuma bayyana cewa daruruwan ‘yan Jam’iyyar Labour a Ndoni sun sauya sheƙa zuwa APC a yayin ziyarar, lamarin da ta ce ya ƙara ƙarfafa jam’iyyar a matakin ƙasa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet