Connect with us

Featured

Gwamnan Kano Ya Yi Allah-Wadai da Kisan Uwa da ’Ya’yanta 6 a Ɗorayi

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matuƙar baƙin ciki da fushi kan kisan wata mata da ’ya’yanta shida da aka yi a unguwar Dorayi Chiranchi, inda ya bayyana lamarin a matsayin dabbanci kuma abin ƙyama da ba za a lamunta ba.

A wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Sunusi Tofa, ya fitar a ranar Asabar, gwamnan ya umarci hukumomin tsaro da su gaggauta kamo duk masu hannu a wannan aika-aika, yana mai cewa kisan uwa da ƙananan yara laifi ne mai girman gaske ga bil’adama.

Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a Dorayi Chiranchi, Karamar Hukumar Kumbotso, inda wasu da ba a san ko su waye ba suka kai hari gidan Fatima Abubakar suka kashe ta tare da ’ya’yanta shida. An kai gawarwakin asibitin Murtala Muhammad, yayin da rundunar ’yan sanda ta fara bincike, inda gwamnan ya sha alwashin cewa za a tabbatar da adalci tare da ƙarfafa tsaro a jihar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet