Connect with us

Featured

Gwamnan Kano Ya Aike Da Sunan Murtala Garo Zuwa Majalisar Dokoki Domin Tantanceshi a Matsayin Mataimakin Gwamna 

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya aike da sunan Alhaji Murtala Sule Garo zuwa Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da amincewa da shi a matsayin Mataimakin Gwamna. Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Mai Magana da Yawun Gwamnan, Mustapha Muhammad, ya sanya wa hannu a ranar 22 ga Afrilu, 2026.

Sanarwar ta bayyana cewa nadin ya yi daidai da tanadin Sashe na 191(3) na Kundin Tsarin Mulkin 1999 (wanda aka yi wa kwaskwarima), wanda ya bai wa gwamna ikon nada mataimaki idan gurbi ya samu. Kujerar ta mataimaki babu kowa a kanta tun bayan murabus din tsohon Mataimakin Gwamna, Comrade Abdussalam Gwarzo, a ranar 27 ga Maris, 2026.

Murtala Sule Garo mai shekaru 48, gogaggen dan siyasa ne da ya shafe sama da shekaru 20 yana rike da mukamai daban-daban na zabe da na nadin gwamnati. Ya taba zama Sakataren Tsare-tsare na jam’iyyarsa, mai ba gwamna shawara na musamman, shugaban karamar hukumar Kabo, shugaban ALGON Kano, kwamishina, da kuma dan takarar mataimakin gwamna na APC a zaben 2023. An ce nadin nasa na daga cikin kokarin karfafa shugabanci da inganta ayyukan gwamnati a jihar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet