Connect with us

Featured

Sarki Sunusi Ya Fara Halartar Karatun Shari’a a Jami’ar Northwest

A yau Talata, 20 ga Janairu, 2026, ne Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi, ya fara karatu a Jami’ar North-West da ke Jihar Kano, inda yake nazarin fannin Shari’a, lamarin da ya dauki hankulan al’umma da dama.

Matakin Sarkin na komawa ɗakin karatu duk da girman matsayinsa na sarauta ya ba mutane da yawa mamaki, kasancewar ba kasafai ake ganin sarki mai ci yana halartar karatu a jami’a tare da sauran ɗalibai ba.

Rahotanni sun nuna cewa an hango Mai Martaba Sarkin yana shiga ɗakin karatu cikin nutsuwa, yana sauraron darussa kamar kowane ɗalibi, abin da ke nuna ƙasƙantar da kai da kuma girmama ilimi sama da komai.

Masu sharhi sun bayyana wannan lamari a matsayin abin koyi ga matasa da shugabanni, inda suka ce hakan na isar da sako mai ƙarfi cewa neman ilimi ba ya da iyaka, kuma ilimi yana da muhimmanci a kowane matsayi na rayuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet