Connect with us

Featured

Malami Ya Zargi DSS da Tauye Masa Haƙƙinsa

Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya zargi hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da aikata wasu matakai da ya ce suna da nufin tauye masa haƙƙinsa na samun adalci a shari’ar da ake yi masa.

 

A wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Mohammed Bello Doka ya fitar, Malami ya ce ana ci gaba da hana shi ganawa da lauyoyinsa, lamarin da ke kawo masa cikas wajen kare kansa daga zarge-zargen da ake yi masa, inda ya bayyana hakan a matsayin yi wa doka zagon ƙasa.

 

Sanarwar ta ce kama shi da aka yi ya zo ne a lokacin da yake buƙatar kare kansa a shari’arsa da hukumar EFCC a gaban babbar kotun tarayya, tare da jaddada cewa Malami na nan daram kan aniyarsa ta kare kansa ta hanyar doka a gaban kotu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabet