Connect with us

Featured

Babu Wani Shiri Ko Niyyar Tsige Sarki Sunusi II – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin tsige Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II. Gwamnatin ta ce babu wani shiri ko niyya na sauya Sarkin bayan sauya sheƙar gwamnan daga NNPP zuwa APC.

Mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da manema labarai a ranar Juma’a, 31 ga Janairu 2026. Ya ce an naɗa Sarki Sanusi II ne bisa doka bayan soke tsohuwar dokar masarautu, kuma hakan ba zai sauya ba.

Sanusi Bature ya jaddada cewa Sarki Sanusi II har yanzu shi ne halastaccen Sarkin Kano. Ya ce babu wani yunƙuri ko ƙarin gyaran da gwamnati ke shiryawa da zai shafi matsayin sarkin a halin yanzu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet