Connect with us

Featured

Akwai Yiwuwar Ƴan Ta’adda Za Su Kai Hare-Hare a Abuja – AFP

Jami’an tsaron Najeriya sun shiga cikin shirin ko-ta-kwana bayan samun bayanan sirri da ke nuna yiwuwar hare-haren ‘yan’adda kan muhimman gine-ginen gwamnati a Abuja da jihar Neja. Rahotannin sun ƙara dagula fargaba a babban birnin ƙasar da maƙwabtanta.

Wata takardar sirri daga hukumar hana fasa ƙwauri da kamfanin AFP ya gani ta bayyana cewa ‘yan bindiga na shirin kai hari kan filin jirgin sama na Abuja da kuma gidan yari, tare da cibiyar tsare mutane ta sojoji. Wannan ya sa jami’an tsaro suka ƙara tsaurara matakan tsaro a wuraren da ake zargi.

Bayanan sun yi kama da harin da aka kai sansanin sojin sama a Niamey na Jamhuriyar Nijar, wanda hakan ke ƙara nuna yiwuwar kai hare-hare iri ɗaya a yankin. Wannan yanayi ya sa ake ɗaukar matakan gaggawa domin kauce wa wata babbar barazana.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet