Connect with us

Featured

MTN da Airtel Sun Dakatar da Bayar da Rancen Katin Kira Ko Data  

Kamfanonin sadarwa Airtel Nigeria da MTN Nigeria sun sanar da dakatar da ayyukan bada aron katin waya da data ga abokan hulɗarsu na wucin gadi.

Kamfanonin sun ce matakin ya biyo bayan sabbin sauye-sauye da ake yi domin bin dokoki da ka’idojin bangaren sadarwa a Najeriya, musamman sabuwar dokar bayar da rance ta yanar gizo ta 2025 wadda ke bukatar karin lasisi da tsauraran sharudda daga hukumomi. Sun bayyana cewa sabis din yana cikin abubuwan da dokar ta shafa, don haka dole ne a dakatar da shi na wucin gadi.

Duk da haka, kamfanonin sun tabbatar da cewa dakatarwar ba za ta shafi sayen katin waya ko data kai tsaye ba, kuma harkokin sadarwa za su ci gaba yadda aka saba. Sun ce suna kan daidaita tsarin su da sabbin ka’idoji, tare da alkawarin sanar da jama’a idan an shirya dawo da sabis din nan gaba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet