Connect with us

Featured

Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Jalingo Duk da Tallafin Naira Biliyan 2 Da Yankin Ya Samu a 2025

Duk da cewa jihar Taraba ta karɓi sama da Naira biliyan 2.2 daga asusun muhalli a shekarar 2025, ambaliyar ruwa ta sake afkawa wasu sassan Jalingo a ranar Asabar, lamarin da ya haifar da tambayoyi kan tasirin matakan da ake ɗauka. Ruwan sama mai ƙarfi da ya fara da misalin ƙarfe 2:30 na dare ya ci gaba har zuwa11 na safe, inda ya haddasa ambaliya a yankuna da dama.

Rahotanni sun nuna cewa gidaje, shaguna da makarantu sun nutse cikin ruwa, musamman a yankunan Mile Six, Mafindi da Mayogwai, har ma da kasuwar Jalingo. Mazauna yankunan sun shiga ƙoƙarin ceton kayayyakinsu yayin da ruwa ke ƙaruwa, yayin da hanyar Jalingo zuwa Wukari ta lalace bayan wata gada ta wucin gadi ta rushe, lamarin da ya bar matafiya cikin wahala.

Bayanan ofishin Akanta Janar na Tarayya sun nuna cewa an raba sama da naira biliyan 109.5 daga asusun muhalli tsakanin 2023 zuwa 2025, amma har yanzu al’ummomi da dama na fuskantar barazanar ambaliya. Ministan albarkatun ruwa, Joseph Utsev, ya yi gargadin cewa fiye da al’umma 14,000 a jihohi 33 da Abuja na cikin hadarin ambaliya a bana, abin da ke ƙara nuna damuwa kan yadda ake amfani da wadannan kudade.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet