Connect with us

Featured

Jam’iyyun Adawa Na Shirin Tsayar da Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Ɗaya a 2027 

Shugabannin manyan jam’iyyun adawa a Najeriya sun sanar da shirin tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya a zaɓen 2027. An cimma wannan matsaya ne a wani babban taron ƙasa na jam’iyyun adawa da aka gudanar a Ibadan, jihar Oyo, ranar Asabar.

Taron wanda gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya karɓi bakunci, ya samu halartar shugabanni daga jam’iyyun PDP, ADC, NNPP da sauran ƙungiyoyin siyasa. Jigon taron shi ne haɗin kai domin ƙarfafa dimokuraɗiyya, tare da mayar da martani kan matsalolin tsaro, tattalin arziki da shugabanci.

Da yake karanta matsayar taron, Kabiru Tanimu Turaki ya ce jam’iyyun sun amince su haɗa kai domin ƙara ƙarfi a zaɓe, duk da abin da ya kira ƙoƙarin jam’iyya mai mulki na tabbatar da Bola Tinubu ya zama ɗan takara shi kaɗai. Haka kuma sun bukaci shugaban INEC, Farfesa Joash Ojo Amupitan ya sauka, suna zarginsa da nuna son kai wanda zai iya kawo rashin amincewa da zaɓen 2027.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet